An kawo karshen karawa juna sani wanda Harkara musulunci ta gudanar a garin Katsina, taro ya dauki kwana uku ana gudanar da shi. daga cikin abunda aka tattauna a zaman an bukaci da a gaggauta sakin sheikh Zak zaky da mai dakinsa sannan an kuma yaba da gwagwarmaya Shahid Kasim Sulemani wajan kawo karshe yan ta adda a Siriya da Iraki.
22 Janairu 2020 - 19:47
Lambar labari: 1004621